-Advertisement-
-Advertisement-

MUSIC: Umar M Shareef – Yanzu Nagane Sai Dake

MUSIC: Umar M Shareef – Yanzu Nagane Sai Dake
Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef “Yanzu Nagane Sai Dake” Wakar Yanzun Nagane, Wakace Da Umar M Shareef Yayita Ga Masoyiyarsa, Wacce Yake Yabanta,

Yayi Wakar Ne Cikin Salo Mai Kyau, Inda Yayita Shi Kadai. Sauke Wakar Domin Jin DadinKu. DOWNLOAD NOW

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Yanzu na gane sai dake

- Duniya zana more rayuwa

- Nayi burin zama dake

- Duka mata basu da kwarjini

- A fagen sonki bani kaduwa

- Na sadaukar da rai ga ke

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

More songs

- AUDIO : Umar M Shareef "Ciwon Idanu na"

- Music : Umar m sharif "Cikin Daya" - Download mp3 Audio

- Audio : Umar m Shariff 2020 Fati - Download Mp3 Music

- Umar m shariff - Music 2020 "Wa Zan ba kaina - Download Mp3