-Advertisement-
-Advertisement-

Audio : Rarara new song Remix Bani Nace A cere shiba : Mp3 Download

Audio : Rarara new song Remix Bani Nace A cere shiba : Mp3 Download
Bani nace a cire ba

Sabuwar wakar rarara Mai taken Bani nace a cire shi ba, wannan waka sabuwa ce wadda ya fitar bayan cire tsohon sarkin kano Sunusi lamido na biyu.
Zaku iya sauke wannan waka kai tsaye daga wannan shafin zuwa wayoyinku don saurare.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR : 

- Kai kace a cire

- Lalala bani nace acire ba

- Ya ƙi jin magana tsarin doka yace acire shi

- Na hana a raba don bani nace a hada ba

- Naki zuwa biko domin ba ni na yanki sakin ba

- Shi ya yanki saki shine doka ta sauka akanshi

Ku sauke cikakkiyar wakar don saurara.

⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵