-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO + VIDEO : Wakar Hamisu Breaker - Tubali

AUDIO + VIDEO : Wakar Hamisu Breaker - Tubali
A yau ma mun sake zuwar muku da wata wakar fasihin mawakin nan hamisu Breaker mai suna "Tubali" wannan wakar itama dai ba'a magana kunsa wanene mawakin ba sai an gayamuku ba.

DUBA KUMA :⤵⤵⤵
-Music : Hamisu Breaker - Kauna Ta Mutu

-Download | Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo

-Mp3 : Hamisu Breaker "Fansa" 2020

Har ma yayi videon wakar duk dan ya nishadantarda ku wanda mu kuma munyi muku aikin audio da videon wannan wakar.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Kin gina tubalin da zan iya zaunawa

-  In kinso in dakata kuma shikenan

- Nima zana so ka zauna gefena

- Kullum zan tuna ka koda baka nan

- Bana son ki dinga kuka da hawaye

Ku sauke cikakkiyar wakar don saurare.


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW

@Arewasound