-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO : Sabuwar wakar Rarara 2020 - "Ado ya tafi gashi ya dawo" - Download mp3

AUDIO : Sabuwar wakar Rarara - "Ado ya tafi gashi ya dawo" - Download mp3

Sabuwar wakar rarara 2020 mai taken "Ado ya tafi gashi ya dawo" "Ado ya tafi Ado ya dawo rarara" wannan waka sabuwar waka ce da shahararren mawakin siyasar nan Dauda kahutu rarara yayi wa sabon sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Ɗa ga marigayi Alhaji Dr Ado Abdullahi Bayero, wannan waka ta biyo bayan naɗin da aka yiwa sabon sarkin bayan an cire sarki sunusi lamido sunusi.

UPDATED⤵⤵⤵
KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR : 

- Ado ya tafi gashi ya dawo

- Baba ado ya tafi dole nai kuka

- Ga dawisu na gaske sarkin ado

- Ga Dabo irin shi an haifo

- Ga zaki ya haifi dan zaki

- Baiwa ta tsaya ga dan baiwa

- Ga magajin dabo irin mazan farko

- Aminu yana gidan Dabo

- Yanzu Aminu yana gadon dabo

- Kyakkyawar ɗamara jinin bayero

- Baba mun gode

- Baba ado ya tafi gashi ya dawo

Wannan waka tayi daɗi sosai, yadda mawakin yake yabon sabon sarkin na kano Alahaji aminu ado bayero.

DUBA KUMA : Music : Biyu babu ta iske mai dara-ja - Jadda Garko - Download Audio


Ga masu buƙatar jin wannan waka sai su sauke ta a woyoyin su don saurare.

⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵
Ku kasance damu da zarar mun samu cikakken audion na wakar zamu sabunta wannan page. (Solved✔)⤵⤵

UPDATED⤵⤵⤵

Ga cikakkiyar wakar nan kasa kamar yadda mukayi muku alkawari "Ado ya tafi gashi ya dawo Audio mp3" sai ku sauke cikakkiyar wakar.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

DUBA DAI : Mp3 : Auta Wazirin waka - Kara Hakuri Mai Martaba Sanusi

Za kuma ku iya kallon video na wakar a kasa⤵⤵⤵⤵⤵
"Ado ya tafi Ado ya dawo rarara"