-Advertisement-
-Advertisement-

Wakar Husaini Garkuwa - Masu Bakar Aniya

Wakar Husaini Garkuwa - Masu Bakar Aniya

Sabuwar Wakar Husaini Garkuwa mai suna ” Masu Bakar Aniya ” to wannan wakar tana fadakarwa nishadantarwa da dai sauransu.

Kawai ku biyomu a cikin wannan wakar tasa domin jin abinda mawakin yazo muku dashi.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Ya ubangiji kayi mana kariya

- Mun roke ka Allah kayi mana kariya

- Kare Kasar Gabadaya

- Kara tsare kasar mu Ya Allah

- In mun hada kanmu zamuga cigaba

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

Check more
Music Mp3 : Sabuwar Wakar D Jemba - Maryama