-Advertisement-

-Advertisement-
AUDIO Nuhu Abdullahi Ft MD Abuja -Korona : Download
AUDIO Nuhu Abdullahi Ft MD Abuja -Korona : Download

Sabuwar Wakar Nuhu Abdullahi tare da MD Abuja mai suna ” Korona ” To kuna ina masoya wakoki kuzo kuji abinda mawakn suka zo muku da ita a cikin wannan wakar tasu ta korona.

KADAN DAGA BAITIN WAKAR:

- Sun rufe mana boda na kasa

- Allahu ka rufe nasu cikin wuri

- Mu da KAI dama muka dogara

- Cutar corona bazata kashe mu ba

- Mai imani zaya gane ya koma gun Allah ɗaya.

- Allah ka yafe mana munyi kuskure

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki
Audio file by Arewablog

  • More songs