-Advertisement-
-Advertisement-
VIDEO + AUDIO : Aminu Ala - Hasbi Allah Coronavirus
AUDIO + Video : Aminu Ala - Hasbi Allah Coronavirus

Wannan sabuwa waka ce da amin alan waka yayi akan wannan cutar Coronavirus wanda take da laƙabin covid@19 wanda yayi bidiyon yadda cutar ke yaduwa tsakanin al'umma.

Ga audio na wakar zaku saukarwa a wayoyinku don saurara.

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

Sannan mun kawo muku bidiyon wakar kai tsaye daga shafin Youtube na mawakin ku kalla kai tsaye.