-Advertisement-
-Advertisement-
Music Djemba Ft Hamisu Breaker -Silar Masoya
Music Djemba Ft Hamisu Breaker -Silar Masoya

Sabuwar Wakar Djemba tare da mawaki Hamisu Breaker mai suna ” Silar So ” to kuna ina masoya kuzo ga sabuwar waka domin jin dadinku a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Djemba so yana da rana

– Hamisu breaker nima na fadi da kaina

– Soyayya silar masoya ga tsokaci na

– In kasamu mai sonka kun rike juna

– So yake sa farin ciki ya kauda kuna

– In kasamu wanda ke sonka ka kyautata mai

– Shi girma na so a zuciya ya zarce komai

– In kasamu wanda ke sonka ka tallafa mai

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


  • More from Hamisu breaker
- AUDIO - Sabuwar wakar Hamisu Breaker - Zuciya

- AUDIO + VIDEO : Wakar Hamisu Breaker - Tubali

- Hamisu Breaker - so ne (official audio) 2020