-Advertisement-

-Advertisement-

MUSIC: Umar MB Nana Audio Song
Sabuwar Wakar Umar MB Nana, Wakar “Nana” Yayita Ne Ga Wata Yarinya Mai Sunan, Wakar Dai Tashi Tayi Dadi Sosai Musanman Ma Ganin Irin Baitocin Daya Rere Mata.

Sauke Wakar Domin Kuji Dadinta. Musanman Ma Ga Yan Mata Masu Sunan “Nana” Ko Kuma Saurayin Dake Da Budurwa Nana.

KADAN DAGA CIKIN WAKAR :

- Kyakkyawa nana

- Ke zana ba kauna

- Kar kice zamu rabe nana

- Ni naki ne nana

- Kina cikin Raina

- Hasken cikin ido na

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

More from Umar mb.
- Sabuwar wakar Umar MB Bazar Rawa

- MUSIC: Umar MB – Zane - Sabuwar waka

- Sabuwar Wakar M Mubarak -Abar Ambato