-Advertisement-
-Advertisement-
MUSIC Nazifi Asnanic Ft- Ali Jita – Allah Ke Da Magani
MUSIC Nazifi Asnanic Ft- Ali Jita – Allah Ke Da Magani

Nazifi Asnanic Ft- Ali Jita – Allah Ke Da Magani, Wakar Allah Keda Magani, Wakace Da Mawaki Nazifi Asnanic Ya Shiryata Tare Rereta Tare Da Hadin Guiwar Abokinsa Ali Jita.

Wakar Sunyita Ne Akan Wannan Cuta Mai Sarke Numfashi Waton CoronaVirus Ko Kuma Covid-19.

Muna Rokon Allah Ya Yaye Mana Ita.

KADAN DAGA BAITIN WAKAR

- Allah kai keda magani

- Astagfirullah Allah

- Roko muke sassauta YA Allah

- Allah mai yaye damuwa

- Allah mai yayce kunci

- Allah shike da magani dangina

- Allah muntuba.

- Kai mana Afuwa Allah

- Bamu da magani

- Allah sarki shike da magani

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

More songs from Arewasound

- MUSIC : Ali Jita - Zainab Bagudu

- MUSIC: Ali Jita Ft. Buzu Kaduna – Hausa Boy

- AUDIO : Ali jita New song - "Ango da Amarya" - Download Mp3