-Advertisement-
-Advertisement-

Audio Fresh Emir Ft Ado Gwanja – Kin Gama Mp3 Download 


  Fresh Emir Ft Ado Gwanja – Kin Gama Mp3 Download
  "Kin Gama"

  Sabuwar wakar Fresh Emir Tare Da Ado Gwanja "Kin gama", Ayau ma Sunzo Maka da Wata Sabuwar Wakar Su Mai suna Kin gama. 

  Wakar mai taken "Kin gama" Wakace Da Fresh Emir (Aku Mai Bakin Magana) Ya Shiryata Tare da Ado Gwanja. 

   Wakar Tayi matukar dadi Sannan Kuma Ba Bada Ma,ana, ku Sauke Wakar Cikin Wayoyinku Domin Ku Saurara. 


   KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR 

   - Yarinya Kin gama 

   - Kin bani Daci sanda na ne mi na sha zuma 

  - Kin sani shara kin sani wanki

  - Kin kwashe abin da na tara a banki

  - Kinsa an kore ni daga aiki

   - Kin mayar dani like ATM 

   - Kin maidani like Internet 

   - Ja baya 

   - Yanzu nayi tawaye 

   - Kan mage ya waye


  Play "Kin gama" by Ado gwanja&Fresh Emir  Download "Kin gama" by Ado gwanja&Fresh Emir

  Ku sauke cikkakiyar "Kin gama" don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki  • More New Hausa Songs.