-Advertisement-
-Advertisement-

Sabuwar wakar Umar Uk 2020 Ft Hamisu Breaker - Mai Sona
  Sabuwar wakar Umar Uk 2020 Ft Hamisu Breaker - Mai Sona


  Umar Uk 2020 Ft Hamisu Breaker.

  Sabuwar Wakar Umar Uk tare da Hamisu Breaker mai suna ” Mai Sona ” To kuna ina masoyan mawaki umar uk da hamisu breaker kuzo ga sabuwa domin jin dadin ku.

  GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

  - Hamisu breaker ne da umar uk

  - Abokina sofa sai anjure

  - Da kwarin guiwa je ka fada mata

  - Tallafamini a zuciyata ke daya ce

  - A zuciya soyayya take

  - Mai hana bawa ya sake.

  Play Mai Sona by Umar UK  Download Mai Sona umar uk

  Ku sauke cikkakiyar "Mai sona" don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki  • More New Hausa Songs.