-Advertisement-
-Advertisement-

Jarumar Mata Song Lyrics By Hamisu Breaker
  Download and enjoy the music "Download Hamisu Breaker Jarumar Mata Lyrics Video Mp3" on savethealbum.com without limitation.

  jarumar mata song lyrics, hamisu breaker - jarumar mata lyrics, jarumar mata mp3 download, jarumar mata lyrics in english

  hamisu breaker - jaruma lyrics

  Click the Download button to download/save "Download Hamisu Breaker Jarumar Mata Lyrics Video Mp3" or you can click the Play button to review and enjoy the song before download Jaruma mp3 here it here.

  Jarumar Mata Video Song Lyrics mp4

  Watch jarumar mata video lyrics.

  Jarumar Mata Song Lyrics

  Jarumar mata lyrics in english.

  Beat amjad records

  Ashe da rai nake sonki jaruma Bada zuciya ta ba

  Komai ruwa da iska akanki baza daina kewa ba

  Idan na samu zarar samun baza na tanka Kowa ba

  Ni banga mai harara ba bare na wai ya

  Indai akanki ne zana jure wahalar zuwa garin nisa

  Da an tabaki a jirani Dan kuwa tilas kazo na dau fansa

  Jumurin jiranki nai Dan kizo na kalleki gimbiyar Hausa

  Sirri na rayuwata kece kawai da kin kira dana amsa

  Zuma a baki dadi gare ta kin bani taki na lasa

  Indai a kanki ne nayi nisa dan ba kiran da zan amsa

  Tilas ganin mu tilas barin mu kaunar ki tunda nayi nisa

  Sam ba batun nasa fasa ko za'a ce mun in bada rai fansa

  Tsarin zubinki dai dai ne

  Ya kama zuciya ta ne

  Ina jin kamar mafarki ne

  Ena sonki so mataki ne

  Ni banda damuwa idan har zan bude yan idanuna

  In kalleki gaki daf dani to me zaya damu kalbi na

  Yauwa Za nayi amo tunda na gane kina da tausayina

  Dan yanzu na zamo ya Mafatauci mai bidar gurin kwana

  Na kwallo shela dan sanar da iya makiya

  Kalamaina

  Daga zuciya nake kwatanta ina zayya no jawabaina

  Idan babu ke ina ne zan saka zuciya ta bar yawan kuna

  Kowa da nasa amma kece Ni kece cikar muradai na

  Yau gani a ruwa kusa da kada zo ki ceci karko na

  Komai da mafuta karda ki saba da furta ban kwana

  Inajin ina gani yadda nake sonki yafi karfi na

  Nasan a duniya da wanda yake janye duk tunani na

  Soyayya rayuwa wani sa;in sai tazama wutar kuna

  Duk wanda ke cikinta shi ne jurau amma fa a wurina

  So na faranta rai da ruhi yasa kazama kamar sarki

  Kuma rayuwa da so misali mai kama da a mafarki

  Samari muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki

  Yan mata muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki

  Masoyi yana da rana ne

  Masoyi yana da rana ne

  Masoyi yana da rana ne

  Midget mix

  The end of Jarumar mata lyrics By Hamisu breaker.