-Advertisement-
-Advertisement-

MUSIC: Umar M Shareef Na Yarda In Mutu Mp3 Audio Download.  MUSIC: Umar M Shareef Na Yarda In Mutu Mp3 Audio Download.
  Na Yarda In Mutu


  Umar m sharif - Na Yarda In Mutu MP3.

  Sabuwar Wakar Umar m sharif mai suna ” Na yarda in mutu ”  kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwar wakar umar m sharif mai suna Na yarda in mutu domin nishadinku ku. operanews users Download here.

  Sabuwar wakar Umar m sharif –  Na Yarda In Mutu Mp3 Download.

  Sauke Sabuwar Wakar Shahararren Mawakin Nan “Umar m sharif” Mai Taken  “Na Yarda In Mutu”


  GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

  - Masoyi kar ka tafi

  - Ke zuciya ta aminta da ke

  - Kizo muje muyo baiko

  - A son ka babu gudu ba ja da baya

  - Bazan barki ba, koda corona na ajikin ki

  - Muryarki akwai laushi

  - Na yarda in mutu ke ki rayu

  - Bazan barka ba, Babu gudu.

  Play Na Yarda In Mutu MP3 Song  Download Na Yarda In Mutu MP3 Song

  Ku sauke cikkakiyar "Na Yarda In Mutu by umar m sharif" don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki  • More New Hausa Songs.