-Advertisement-
-Advertisement-

Hamisu Breaker - Kalmar So Music Lyrics.  Kalmar so lyrics, Hamisu breaker kalmar so lyrics, mp3 kalmar so lyrics, kalmar so lyrics by Hamisu breaker, New Mp3 Hamisu Breaker - Kalmar so - Audio Download
  Kalmar So Lyrics By Hamisu Breaker

  Hamisu Breaker - Kalmar so Lyrics.

  Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Kalmar so lyrics ”  kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwar wakar hamisu breaker mai suna Kalmar so domin nishadinku ku. operanews users Download here.

  Sabuwar wakar Hamisu Breaker –  Kalmar So Song Lyrics.

  Sabuwar Wakar Shahararren Mawakin Hausar Nan “Hamisu Breaker” Mai Taken  “Kalmar so”

  Kalmar So Song Lyrics By Hamisu Breaker.

  Beat amjad records - Kalmar so tana nufin abinda zuciya ta so - Amma a nawa bangaran rai ne da rayuwa - Sone lagwan mutane biyu inda shakuwa - Mai kama dan adam da aljan da beguwa - Domin mu gane so sai mun kara nutsuwa - Dan dole dole so shi ke kaimu kokuwa - Ena da tambaya menene farin ciki - Mene bakin ciki ni so zana sa ciki - Shi so baya duba girma - Duk tsanani ya saka fama - Ba talakan garin mu ba basarake bare hukuma - Kai shi so daban yake - Ba labe ko ko a fake - So bai san gari ba zai kaika ena zama yake - Kalamansa da yawa - Kullum suyi ta karuwa - Sun kai koli koli har sun samin kishirwa - Eh kai so dakai nake - Ena kake ena tambaya gunka da munyi haduwa - Nagano masoyi kullum shi in ya tashi bacci - Burinsa dai masoyiya karta kara kunci - Sai ya lalubo waya ya kira shin kinci abinci - Ba damu kansa ya ciba sai in gwanarsa taci - So sam baida tausayi - En yayi tabargaza amsar sai ta bada nayi - Ba tsoro yake ba shima - Sannan bai gudun husuma - Zai iya tada yan adam - Duk tsaye dan yana da girma - Kullum in ena tunani

  - Sai in bawa so maauni - Amsa ta gareshi kullum sai ta fito da rani - Ni ban gane so ba - Ban san ya yake ba - Abinda na dan fahimta kansa ne ban rufe ba - Kalmar so tana girma - Tanada da fadi - Cikin ta akwai nishadi akwai nau i na fadama - Nima dalibi nake - Sannan bincike nake - Kullum nema nake en hujjojin da zan ruke - Ba dare da rana - Na tambayawa kaina - Shin menene so menene mahadi na - Amsa guda nasan da so sila ne - Kuma mahadi ne ga wanda duk ya gane - In da lafiya a duniya - Ko ba lafiya a duniya - Duk girman zamani ko kuma karni - Nasan bazaa rayu acikinsa babu so ba. - So sai da Kai

  Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics 

  Play Kalmar So MP3 Song  Download Kalmar so MP3 Song

  Ku sauke cikkakiyar "Kalmar so by hamisu breaker" don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki  • More New Hausa Songs.  AREWASOUND.COM