Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

APC 2023: Shugaban APC na Kano ya mayar wa da...

2023: Shugaban APC na Kano ya mayar wa da Kwankwaso martani, ya ce ‘za mu yi magudin zabe kuma babu abin da zai faru’

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Shugaban rikon kwarya na jam’iyyar APC reshen jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya mayar da martani ga kalaman da tsohon gwamnan jihar, Rabiu Kwankwaso, ya yi game da zaben gwamnan jihar na 2023 a jihar.

2023: Shugaban APC na Kano ya mayar wa da Kwankwaso martani, ya ce 'za mu yi magudin zabe kuma babu abin da zai faru'

Idan baku manta ba Kwankwaso ya ce jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ba za ta bari a maimaita zaben gwamnan 2019 ba inda aka bayyana zaben a matsayin wanda bai kammala ba yayin da dan takarar PDP ke kan gaba da kuri’u 26,655.

 

Da yake mayar da martani, shugaban APC ya yi alfahari da cewa jam’iyyar za ta “yi magudi” a zaben gwamna na 2023 kuma babu abin da zai faru.

 

Abbas, yayin da yake jawabi ga mambobin jam’iyyar yayin rantsar da shugabannin riko na rikon kwarya na APC a ranar Talata a gidan gwamnatin jihar, ya kara da cewa jam’iyyar za ta yi amfani da wannan hanyar da ta yi amfani da ita wajen “magudin zaben” Gama Ward.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (2023: Shugaban APC na Kano ya mayar wa da Kwankwaso martani, ya ce ‘za mu yi magudin zabe kuma babu abin da zai faru’) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 19:57:45

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Ahmed Musa na shirin komawa Kungiyar West Bromwich

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Fifteen dead in accidents along Kaduna-Abuja road