Connect with us
Ramadan KAREEM

Imo

85 daga cikin masu laifi da suka tsere daga gidan yarin Imo sun Koma

Published

on

85 daga cikin masu laifi da suka tsere daga gidan gyara hali na jihar Imo sun mayar da kansu gidan yarin.

 

Masu laifi 1,884 ne ake tsammanin sun tsere daga gidan gyara halin bayan harin da ‘yan Bindiga wanda ake zargin ‘yan IPOB ne suka kai a garin Owerri ranar Litinin.

 

Maharan sun lalata akalla ababen hawa 50. Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya yi alwashin yiwa masu laifin da suka koma da kansu gidan gyara halin Afuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (85 daga cikin masu laifi da suka tsere daga gidan yarin Imo sun Koma) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 18:17:10

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.