LabaraiA bayyana mana sunayen ‘yan canji 400 da aka...

A bayyana mana sunayen ‘yan canji 400 da aka kama da zargin daukar nauyin Boko Haram>>Sanata Ndume ya gayawa Gwamnatin Tarayya

-

Sanata Ali Ndume ya bayyanawa Gwmanatin tarayya cewa, basu yadda a yiwa ‘yan canji 400 da aka kama da zargin daukar Nauyin Boko Haram shari’ar sirri ba.

Ya bayyana hakane ga manema labarai inda yace da farko dai a bayyana sunayensu sannan kuma a musu shari’a a gaban kowa ya gani, wanda baida laifi ya tsira, me laifi…… Continue Reading>>> Apply for NNPC/Agip Nigerian (NAE) 2021/2022 Post Graduate Scholarship Award Scheme.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you