Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai A karo na farko Liverpool ta buga wasanni uku...

A karo na farko Liverpool ta buga wasanni uku a jere na Premier League ba tare da cin kwallo ba tun shekara ta 2005

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

A yammacin yau ne kungiyar Liverpool ta rike Manchester United a filin ta na Anfield suka tashi wasa 0-0, wanda hakan yasa Liverpool ta ta buga wasanni uku a jere na gasar Premier League ba tare da cin kwallo ba karo na farko tun a shekara ta 2005.

Kungiyar Liverpool ta zamo kungiya ta uku a tarihin gasar Premier League data lashe kofi kuma ta kasa jrfa kwallo a wasanni uku a jere na gasar, tun bayan da Arsenal tayi hakan a kakar 1998/99 da kuma Leicester City wadda tayi hakan a kakar 2016/17.

Yayin da ita kuma kungiyar Manchester United ta buga wasannin daba na gida ba har guda 16 ba tare da shan kashi ba karo ma farko, tun bayan data buga wasannin guda 17 ba tare da shan kashin ba a shekara ta 1999.

Liverpool have failed to score in the three consecutive Premire League games for the first time since 2005.

Manchester United draw 0-0 at Liverpool today evening in Premier League, which saw reigning champions Liverpool play three straight games without scoring for the first time since march 2005.

A karo na farko Liverpool ta buga wasanni uku a jere na Premier League ba tare da cin kwallo ba tun shekara ta 2005

Liverpool have failed to score in three straight @premierleague games for the first time since March 2005, whilst they are only the third different reigning PL champion to do so after Arsenal in 1998-99 & Leicester in 2016-17.

While Manchester United are unbeaten in their last 16 away matches in the Premier League (W12 D4) – only once have they gone longer without a defeat on the road in the competition (17 games ending in September 1999).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (A karo na farko Liverpool ta buga wasanni uku a jere na Premier League ba tare da cin kwallo ba tun shekara ta 2005) firstly published at hutudole.com on 2021-01-17 22:32:18

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Jihar Kano ta sake sallamar mutum 18 da suka warke garau daga cutar Korona

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Covid-19: An samu sabbin mutum 600 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya