LabaraiA karshe dai Fadar Gwamnatin tarayya ta tonawa Rev...

A karshe dai Fadar Gwamnatin tarayya ta tonawa Rev Mbaka Asiri

-

Fadar Gwamnatin tarayya ta fallasa Asirin babban limamin coci, Rev. Fr.  Ejike Mbaka wanda ke neman Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi murabus ko a tsigeshi saboda matsalar tsaro.

A baya dai Jam’iyyar APC tawa Mbaka Barazanar cewa zata tona masa Asiri idan bai maida hankalinsa kan Aikinsa ba ya daina kokarin tada wa mutane hankali a kasa.

Kakakin Shugaban kasa, Malam Garba Shehu a wata sanarwa da ya fitar, yace wasu zasu yi mamakin yanda mutumin da ya goyi bayan Shugaba Buhari har sau b……Continue Reading>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you