Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

A shirye muke mu tsige Buhari idan rashin tsaro ya ci gaba>>Dan majalisa, Bagos

Published

on

A shirye muke mu tsige Buhari idan rashin tsaro ya ci gaba>>Dan majalisa, Bagos>Dan majalisa, Bagos" title="A shirye muke mu tsige Buhari idan rashin tsaro ya ci gaba>>Dan majalisa, Bagos" loading="lazy" />

Wani dan majalisa mai wakiltar Mazabar Tarayyar Jos ta Kudu da Jos ta Gabas a Majalisar Wakilai, Dachung Bagos ya ce Majalisar Tarayya za ta duba yiwuwar tsige Shugaban Kasa Muhammadu Buhari idan har bangaren zartarwa bai yi aiki da kudurin ta na tsaro ba.

Dan majalisar ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da yake bayyana a shirin talabijin na Channels Sunrise Daily.

Ku tuna cewa majalisar wakilai a ranar Laraba ta kaddamar da kwamiti na mutum 40 don nemo m…….Continue Reading>>> | List: Free Universities to Study in the World

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.