Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

wakokin hausa Abinda ya faru a Zabarmari abin takaici ne -Kashim

Abinda ya faru a Zabarmari abin takaici ne -Kashim

-

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Tsohon Gwamnan jihar Borno Sanata Kashim Shettima ya nuna kaduwa da kuma alhininsa kan kisan rashin Imanin da aka yi a Zabarmari a karshen makon jiya.

Sanatan Wanda take tare da tawagar ‘yan majalisar tarayya na jihar da suka kunshi Sanata Ali Ndume da sauran ‘yan majalisar tarayya sun ziyarci jihar ne domin jajantawa Gwamnatin jihar da kuma mutanan Zabarmari.

Kashim Shettima ya nuna kaduwa Alan wannan kisan rashin Imanin da aka yi musu.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you