Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Hukumar kiyaye hadura FRSC reshan jihar Kwara ta bayyana cewa, kimanin mutane 253 a jihar suka rasa ransu a sanadin haduran mota da suka afku a fadin jihar a taskanin watan Janairu zuwa watan Nuwamban shekarar 2020.
Kwamadan hukumar na jihar Jonathan Owoade shine ya shaida hakan ga manema labarai, inda ya bayyana cewa, an samu adadin hadura 321 a jihar wanda kuma ya rutsa da adadin mutane 2,399.
Hakanan shugaban hukumar ya ce, a kalla mutane 1,103 ne suka samu raunuka yayin da adadin mutum 253 suka rasa ransu.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Adadin mutane 253 suka rasa rayukansu sanadiyyar hadura a jihar Kwara) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 23:22:53
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com