Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

adam a. zango Adam A. Zango ya Alamta dawowa soyayya da tsohuwar...

Adam A. Zango ya Alamta dawowa soyayya da tsohuwar matarsa

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Alamu na ta kara bayyana kan yanda Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango ya koma soyayya da tsohuwar matarsa, Maryam AB Yola.

 

A baya dai Adamu ya saka Hoton Maryam inda yake tambayar shin me mutane zasu ce akan hakan?

 

Sai kuma daga baya Adamu a yau, ya kara saka Hoton Maryam yana fadar cewa, yace a koda yaushe akwai akalla mutum 1 da yake tunanin idan wani har yanzu yana sonsa.

 

https://www.instagram.com/p/CJGyfcgsglM/?igshid=820ff3w9yi5q

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Adam A. Zango ya Alamta dawowa soyayya da tsohuwar matarsa) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 17:21:44

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you