LabaraiAhmad Musa ya bada Tallafin Miliyan Biyu don gina...

Ahmad Musa ya bada Tallafin Miliyan Biyu don gina Masallaci a Kano.

-

Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa, Ya bayar da gudunmawar kudi naira Miliyan Biyu (#2,000,000) domin gina masallaci a harabar makarantar sikandire ta Bokavo Barrack da ke Kano.

Ahmad Musa wanda tsohon dan wasan gaba na CSKA Moscow ne ta kasar Rasha ya bada gudunmawar ne bayan ziyar tar makarantar da ya yi bayan kammala atisaye da kungiyar Kano pillas da yammacin jiya.

Hakazalika musa ya yi alkawarin…… Continue Reading>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you