Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Akalla muggan makamai na sama da Naira miliyan 6 ne ke yaduwa a fadin Nageriya – Abdulsalami Abubakar

Published

on

Akalla muggan makamai na sama da Naira miliyan 6 ne ke yaduwa a fadin Nageriya – Abdulsalami Abubakar

Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar ya ce akwai sama da muggan makamai miliyan 6 da ke yaduwa a fadin Nijeriya.

Abdulsalami wanda shine shugaban kungiyar zaman lafiya ta kasa (NPC), ya bayyana hakan yayin wani taron tattaunawa na kwamitin tare da manyan masu ruwa da tsaki a Abuja ranar Laraba 7 ga Afrilu.

Taron ya samu halartar sarakunan gargajiya, ciki har da Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III; John Cardinal Onaiyekan; Gwamnan jihar Ekiti kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), Kayode Fayemi; Gwamnan jihar Filato kuma shugaban kungiyar gwamnonin Arewa, Simon Lalong; shugabannin addinai, manyan hafsoshin soja, manyan sojoji, ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro.

Ya ce yawaitar makamai ya kara tabarbarewar tsaro a kasar kuma ya yi sanadin mutuwar sama da 80,000.

Ya kara da cewa dole ne yan kasar da jami’an tsaro su hada kai domin ganin an kawar da matsalar tsaron baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Akalla muggan makamai na sama da Naira miliyan 6 ne ke yaduwa a fadin Nageriya – Abdulsalami Abubakar) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 19:49:09

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.