Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Akwai Ban tsoro matuka Ko a film aka kashe...

Akwai Ban tsoro matuka Ko a film aka kashe 43 ~boss Mustapha ga Pantami. – Jaridar Mikiya

-

Wani matashi a shafins sada zumuntar na Twitter Mai suna Boss Mustapha Ya Kai koke ga Pantami A Sashin Sharshi inda matashin Yace Ya Sheikh @DrIsaPantami – muna kawo kukan mu gareka. Dan Allah dan Annabi ka samu ka yi ma shugaban kasa magana. Mutum arba’in da hudu (43) ko wani fim aka kashe lokaci daya abun da ban tsoro.Akwai Ban tsoro matuka Ko a film aka kashe 43 ~boss Mustapha ga Pantami. – Jaridar Mikiya

Dan Allah a taimaka a yi wani abun a kai abun ya fara yawa

Sai shehun malamin ya bashi amsa da cewa..

Mun sha yin hakan, kuma za mu ci gaba da yi in sha Allah. Zan kuma ba shi labarin wannan, kamar yadda na yi magana da Gwamna Zulum jim kaɗan. Allah Madaukakin Sarki Ya tausaya musu Ya kawo karshen bala’in.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you