Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Allah Sarki: Ji abinda Direban Shugaba Buhari da ya rasu yayi a Kasar Saudiyya da hukumomin kasar suka yaba masa sosai

Published

on

A jiya ne dai shugaba Buhari ya nuna Alhini kan rasuwar direbansa, Sa’idu Afaka inda ya bayyana cewa mutumin kirki ne.

 

A sanarwar da Kakakin Shugaban kasar, Malam Garba Shehu ya fitar kan rasuwar ya bayyana cewa ya rasu ne a asibitin fadar shugaban kasar.

 

Ya bada labarin yanda a shekarar 2016 lokacin Sa’idu Afaka na aikin Hajji, ya tsinci jaka cike da kudaden kasar waje kuma ya kaiwa hukumomi. Wannan abu yasa ya samu yabo wajan hukumomin Saudiyya dana Najeriya.

Allah Sarki: Ji abinda Direban Shugaba Buhari da ya rasu yayi a Kasar Saudiyya da hukumomin kasar suka yaba masa sosai

The President recalls that in 2016 the soldier, while on pilgrimage in Saudi Arabia, picked up a bag containing a large amount of foreign currencies and turned it over to the National Hajj Commission, an action which earned him praises from the Saudi and Nigerian authorities.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Allah Sarki: Ji abinda Direban Shugaba Buhari da ya rasu yayi a Kasar Saudiyya da hukumomin kasar suka yaba masa sosai) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 07:27:11

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.