LabaraiAllah yayiwa Jarumar Kannywood, Khadija Abubakar Mahmud Rasuwa

Allah yayiwa Jarumar Kannywood, Khadija Abubakar Mahmud Rasuwa

-

ALLAHU Akbar! Masu iya magana su ka ce rai baƙon duniya. Wannan batu haka ya ke.

A safiyar yau Alhamis, 6 ga Mayu, 2021 Allah ya yi wa jaruma Khadija Abubakar Mahmud rasuwa.

Khadija ta rasu a garin Jalingo, babban birnin Jihar Taraba, da misalin ƙarfe 6 na safe a hannun mahaifiyar ta a kan hanyar su na zuwa asibiti.

Cikin alhini, mahaifiyar ta shaida wa mujallar Fim cewa sun ɗauki Khadija sun kai ta wani asibitin kuɗi, amma da zuwan su likitocin asibitin su ka ga halin da ta ke ciki sai su ka tura su Federal Medical Centre..….Continue Reading>>> Or Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD annually.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you