Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai AL'UMMAR GARI SUN FUSATA SUN FATATTAKI BARAYI A DAJI...

AL’UMMAR GARI SUN FUSATA SUN FATATTAKI BARAYI A DAJI SUN KWATO ‘YAN UWAN SU

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

 

Dakarun matasa da ƴan ƙundunbala na garin Beri da Taɗali/Rijiyar Nagwamatse, sunyi nasarar kubutar da ma’aikatan kiwon lafiyan nan da ƴan bindiga sukayi garkuwa dasu jiya.

 

Waɗanda tun da safen yau suka fantsama cikin daji. Ganin yadda suka fito cikin shirin ko a mutu ko ayi rai, waɗannan barayi suka saki matayen duka, suka ari na kare domin tsira da rayuwar su.

 

Yanzu haka dai waɗannan matan sun dawo cikin ƴan uwan su a garin Beri.

Tabbas al’ummar Beri da Rijiyar Nagwamatse kun ciri tuta, kuma kun zama abun koyi ga sauran garuruwa. Allah ya kara karemu.

 

Daga Jihar Katsinar ayau,

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (AL’UMMAR GARI SUN FUSATA SUN FATATTAKI BARAYI A DAJI SUN KWATO ‘YAN UWAN SU) firstly published at hutudole.com on 2021-01-20 17:31:36

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you