LabaraiAmfanin Dabino, Kwakwa Da Aya Ga Lafiyar Dan Adam

Amfanin Dabino, Kwakwa Da Aya Ga Lafiyar Dan Adam

-

Ga wasu daga cikin amfanin sinadaran da aya ta kunsa:
Tana dauke da sinadaran ‘magnesium’ da ‘calcium’ da kuma ‘iron’.
-Tana samarwa jiki sinadarin ‘protein’ da kuma lafiyayen kitse.

-Tana kunshe da sinadarin ‘bitamin B’ wanda ya ke amfanar da fata da gashi da kuma farce.

Don samarwa da jiki sinadaran ‘bitamin’ da ‘minerals’, ya na da kyau a rika cin ‘gram’ 70 zuwa 50 na Aya a kullum.

Aya tana da amfani saboda tana kara karfin garkuwar jiki sinadarin ‘carbohydrates’……….Continue Reading>>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you