LabaraiAminu Saira yayi karin bayani kan fitar da fim...

Aminu Saira yayi karin bayani kan fitar da fim din Labarina na Season 3

-

Babban Daraktan Shirin fim din Labarina me farin jini, Malam Aminu Saira ya jawo hankalin masoya shirin da cewa basu fitar da Season 3 ba.

Yace wasu na saka bidiyo a YouTube suna cewa Season 3 ne na fim din ya fito, yace amma ba gaskiya bane.Saira yace sai nan da bayan Azumi zasu fitar da Fim din.
……Duba hotuna>>>> ΔApply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you