LabaraiAmurka Na Sane da Masaniyar karshen Shugaba Idris Daby.

Amurka Na Sane da Masaniyar karshen Shugaba Idris Daby.

-

Majiyarmu ta samu wannan tsokaci daga wani jajirtacen marubuci malam Yasir Ramadan gwale inda ya ke cewa.

Amurka ta san abinda zai faru a Chadi tuntuni shi yasa a makon da ya gabat suka gargadi dukkan ‘yan kasarsu da su fice daga Ndjamena domin gudun abinda zai je yazo. A takaice dai Amurka suna da masaniyar karshen abinda zai faru da Shugaba Daby. Domin yadda ya fito ko yayi nasara ko ai nasara akansa.

Shugaban kasar Chad Idris Daby Itno ya rasu yau bayan…… Continue Reading>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you