LabaraiAn ɗaure marubucin da ya yi ɓatanci ga addinin...

An ɗaure marubucin da ya yi ɓatanci ga addinin Musulunci a Algeria.

-

An yanke wa wani marubuci ɗan Algeria hukuncin ɗaurin shekara uku a gidan kaso, kan ɓatanci ga addinin Musulunci.

Shari’ar Said Djabelkhir ta ja hankalin duniya.

Ɗan jaridar mai shekara 53, wanda yake da digiri a fannin addinin Musulunci, ya wallafa littattafai biyu a kan Musulunci.

An gurfanar da shi gaban shari’a bayan wasu lauyoyi biyu da farfesa sun shigar da ƙara kan kalaman da ya yi a shafukan sada zumunta.

Kamar yadda Bbchausa na ruwaito.Mutumin ya ce yankan dabbar…… Continue Reading>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you