kano An ceto wata mata me shekaru 80 data fada...

An ceto wata mata me shekaru 80 data fada rijiya a Kano

-

Advertisements
Advertisements

An ceto wata mata me shekaru 80 data fada rijiya a Tudun Wuzirci dake Kano Municipal, jihar Kano.

 

Kakakin hukumar Kwana-kwana na jihar, Malam Saidu Muhammad ya bayyana a jiya, Juma’a cewa wajan karfe 6:40 na safe wani, Malam Ibrahim Hussain ya kirasu.

 

Yacw sun je sun ceto matar kuma sun mukata wajan dan uwanta, Malam Kabir, Tudu  Wuzurci.

Advert

’Firemen promptly rescued her alive from the well, which she fell into, while fetching water and handed her over to her brother, Mallam Kabiru of Tudun Wuzurchi.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you