LabaraiAn daure wata mata ma’aikaciyar jami’ar ABU da diyarta...

An daure wata mata ma’aikaciyar jami’ar ABU da diyarta saboda karyar da ta yi cewa wai an yi garkuwa da ita

-

An daure wata mata, Ebong Joy Akpan wadda ma’aikaciyar jami’ar Ahmadu Bello ce dake Zaria da diyarta saboda karyar cewa an yi garkuwa da ita.

 

Matar ta hada baki da diyarta inda suka ce an yi garkuwa da ita kuma ta kalawa abokan aikinta cewa sune suka saceta.

 

An dai yankewa matar hukuncin daurin shekaru 7 a gidan yari, yayin da diyarta kuma aka daureta watanni 6.

 

Wadanda ta kalawa Sharrin sune kamar haka, Muhammad Gimba Alfa, Mohammed Inusa, Lawal Yakubu Hunkuyi, Haruna Mohammed, Salisu Isa and Rev. J. F Bukkah.

 

Mai Shari’a, Abdullahi G. Maigamo ya sameta fa diyarta da laifi inda ya yankewa diyar hukuncin daurin watanni 6 ko kuma biyan tarar 25,000, ita kuma mahaifiyar an mata daurin Shekaru 7 ko kuma tarar 75,000.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (An daure wata mata ma’aikaciyar jami’ar ABU da diyarta saboda karyar da ta yi cewa wai an yi garkuwa da ita) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 17:32:54

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you