LabaraiAn guntule mazakuta da Marainan wani aka baiwa Alade...

An guntule mazakuta da Marainan wani aka baiwa Alade ya cinye bayan da yayi yunkurin yima wata ‘yar uwarsa Fyade

-

Wani mutum dan Shekaru 36 ya gamu da jafa’i bayan da aka guntule mazakutarsa hadda marainan aka baiwa alade ya cinye.

An masa hakane bayan zargin yunkurin yiwa wata ‘yar uwarsa Fyade. Aikuwa Saurayin waccan ‘yar uwar tasa bai yi wata-wata ba ya saka wuka ya yanke masa al’aura ya baiwa Alade.

Mutumin yayi mankas da Giyane inda ya dawo gida ya afkawa ‘yar uwar tasa, saida ta samu ta kubuta inda ta tsere, daga nan kuma kuma shi sai bacci ya daukeshi….….Continue Reading>>> Duba hotunan yadda abin ya faru. Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you