Labarai An haifi wani jariri da mazakuta 2

An haifi wani jariri da mazakuta 2

-

Advertisements
Advertisements

Rahotanni daga kasar Egypt na cewa an haifi wani jariri da mazakuta 2 da kuma wajan fitsari 2.

 

Likitoci sun yi amannar cewa ‘yan Biyune aka yi niyyar haufa anna halittarsu bata kammala haduwa ba shiyasa aka samu wannan matsala.

 

Likitan da ya jagoranci aikin jaririn, Ahmed Maher Ali ya tabbatar da faruwar lamarin. Hakanan ya bayyana cewa kowace mazakuta na da marainan ta. Amma saidai yaron ya fito ba tare da dubura, saida aka mai aiki aka bude kofar Duburarsa.

“We present a newborn with double penis and double scrotum as a part of a caudal duplication syndrome (CDS) which is a condition includes duplication of the distal organs of the body.

Advert

“It is crucial to have knowledge about it to be able to be identified.

“The cause of CDS is unknown, many theories have tried to explain that, but the most accepted theory is failure of monchorial twins to separate completely.

“CDS is a very rare condition which needs [a] multidisciplinary team to manage and needs staged repair.

“Most pediatricians and pediatric surgeons are unable to diagnose it, we add a case of CDS to the literature.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you