LabaraiAn haramta wa ƴan Indiya da Brazil da Turkiya...

An haramta wa ƴan Indiya da Brazil da Turkiya shiga Najeriya Duba dalili

-

Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin haramta wa matafiya da suka fito daga ƙasashen Brazil da Indiya da Turkiya shiga ƙasar saboda annobar korona.

Matakin wanda zai fara aiki ranar Litinin ya shafi duk wani jirgi da ya fito daga ƙasashen.

Sakataren gwamnati kuma shugaban kwamitin yaƙi da annobar korona Boss Mustapha ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa.

Matakin ya shafi biyan tarar dala 3,500 ga jirage da kuma fasinjan da suka saɓa
……..Continue Reading>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you