Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Ahmed Musa An kama matashin dake amfani da sunan dan kwallon...

An kama matashin dake amfani da sunan dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa yana damfarar jama’a

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Jami’an ‘yansanda a jihar Kano, Sun kama wani matashi, Gambo Yakubu da zargin amfani da sunan tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa yana damfarar Jama’a.

 

Matashin me shekaru 30, ya bayyana cewa kudin da ya samu daga damfarar da yawa jama’a, Sama ds Dubu Dari 7 ya kashesu ne a Ital tare da ‘yan matansa.

 

Kakakin ‘Yansandan jihar, Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace wanda ke amfani da sunan Ahmed Musa din tsohon ma’aikacin wajan wasansa ne.

 

Ya kuma bayyana cewa ya rika sayarwa da mutane form din buga kwallo akan Naira Dubu 5 da sunan zai kaisu kasashen waje.

An kama matashin dake amfani da sunan dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa yana damfarar jama'a

“On March, 25th 2020 around 11.30 pm, a complaint was received from one Musa Muhammad of Hotoro Quarters Kano, Manager of Ahmed Musa Sports Centre Kano, that one Gambo Yakubu of Brigade Quarters Kano, a former worker at the said Sports Centre, was presenting himself as Ahmed Musa and duping people under the guise.

 

‘’On receipt of this complaint, the Commissioner of Police Kano State Command CP Habu A. Sani, psc raised and directed a team of detectives led by CSP Abdulkarim Abdullahi to arrest the culprit.

 

‘’On the 20/12/2020, the suspect was arrested and freely confessed to having defrauded more than fifteen innocent citizens by collecting money from them pretending to be Ahmed Musa, selling forms at Five Thousand Naira each to youths who want to play football abroad.

 

“He collected over Seven Hundred Thousand Naira and spent the money in Hotels and on his girlfriends in the Sabon Gari area of Kano.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (An kama matashin dake amfani da sunan dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa yana damfarar jama’a) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 16:48:33

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you