Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai An kama mutane 2 da suka lakadawa 'yansanda 2...

An kama mutane 2 da suka lakadawa ‘yansanda 2 dukan kawo wuka

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

An gurfanar da wasu mutane 2, Gbenga Adekoya da kuma Abiodun Adesope bisa zargin lakadawa wasu ‘yansanda 2 dukan kawo wuka.

 

An kaisu Kotun Magistre dake Legas ne, dan sanda me gabatar da kara, ASP, Clifford Ogu ne ya bayyanawa Kotu cewa sun aikata laifinne ranar 19 ga watan Disamba yace sun yi aron hannune shine ‘yansandan mata 2 suka taresu suka ce su koma su bi hanyar data dace.

An kama mutane 2 da suka lakadawa 'yansanda 2 dukan kawo wuka

Maimakon su bi wannan umarni, sai suka sauka suka rika nushin ‘yansandan, daga baya an kira ‘yansanda suka kamasu.

 

Saidai duka wanda ake zargi sun musanta zargin da ake musu kuma kotu ta bada belinsu akan Naira Dubu 50,000 da wanda zasu tsaya musu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (An kama mutane 2 da suka lakadawa ‘yansanda 2 dukan kawo wuka) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 15:18:19

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Rivers Gov't Pledges .5bn to Sokoto Market Fire Victims

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Buhari ya yi wa sabon shugaban Amurka, Biden da Mataimakiyarsa, Harris murna