Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
An kama wani mahaifi san shekaru 50, Adamu Musa da Dansa, Sule mamman, da jikansa, Isyaku Sule bayan da suka kashe wani mutum da ake zargin me garkuwa da mutanene da diyarsa.
Lamarin ya farune a kauyen Gomo dake karamar hukumar Sumaila dake jihar Kano. Wanda akw zargi din sun shiga gidan wani, Kabiru Ya’u dan shekaru 30 suka kasheshi da diyarsa me shekaru 5, Harira Ya’u.
Sun daddatsa mamacin da adda da kuma duka da itace. Kakakin ‘yansandan jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace wanda ake zargi ya amsa laifinsa inda yace suna zargin wanda suka kashene da yin garkuwa da mutane.
Yace suna kan ci gaba da bincike dan kama sauran wanda ake zargi din.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (An kama Uba, Dansa da jikansa saboda kashe “Me garkuwa da mutane” a Kano) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 09:44:53
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com