LabaraiAn kama uwa me shekaru 80 da jikarta na...

An kama uwa me shekaru 80 da jikarta na dillanci Cocaine da Wiwi

-

Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA a jihar Ogun sun kama Mery Adebayo me shekaru 80 da jikarta me shekaru 19, Funmilola bisa zargin dillancin miyagun kwayoyi.

Kakakin hukumar,  Femi BabaFemi yace sun kama wadanda ake zarginne bayan sun samu bayanan Sirri.
….Continue Reading>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you