LabaraiAn kama wani babban Dansiyasa da hodar Iblis

An kama wani babban Dansiyasa da hodar Iblis

-

Jami’an hukumar hana sha da fataucin Miyagun kwayoyi, NDLEA sun kama Asekun Kehinde wanda tsohon Mataimakin Shugaban karamar hukuma ne a Legas da hodar Iblis.

Kakakin hukumar, Femi BabaFemi ne ya bayyana haka inda yace an kama wanda ake zargi ranar 7 ga watan Mayu yayin da yake kokarin tafiya kasar Ingila…..Continue Reading>>> Apply for National Endowment for Democracy (NED) for Youth Leaders 2021-2022

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you