LabaraiAn kama wani mutum mai shekaru 42 da ake...

An kama wani mutum mai shekaru 42 da ake zargi da lalata diyarsa mai shekaru 9

-

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Legas ta cafke wani mutum mai shekaru 42, Segun Olusoji, bisa zargin lalata da‘ yar sa mai shekaru tara a yankin Ilasamaja da ke jihar.

Da yake gabatar da wanda ake zargin a gaban manema labarai a ranar Alhamis, 29 ga Afrilu, Kwamishinan ’yan sanda na jihar, Hakeem Odumosu, ya ce wanda ake zargin yakan tayar da’ yarsa daga bacci don yayi lalata da ita.

Wani Oluwafunmibi Ojewale ne ya gabatar da karar a kan wani Segun Olusoji..….Continue Reading>>>>> Hotuna | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you