LabaraiAn kama wasu mutane a makabarta da ƙoƙon kan...

An kama wasu mutane a makabarta da ƙoƙon kan mutum a Kaduna.

-

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta ce, ta kama wasu mutane biyu wadanda ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne da ƙoƙon kan mutum.

Kakakin rundunar ASP Muhammad Jalige ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar.

Kamar yadda BBCHAUSA na ruwaito Jalige ya ce
….. Continue Reading>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you