Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

An kama wasu mutane da suka lakadawa Dan Fashi duka har ya mutu

Published

on

‘Yansanda a yankin Ikotun na jihar Legas sun kama wasu shuwagabannin yankin 3 da ake zargin sun kashe wani barawo da duka.

 

Wadanda aka kama din Sune, Sakariau Biliaminu, John Adeyemi, Sai Garba Ajayi, Kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar Muyiwa Adejobi ya bayyana.

 

Yace barawon ya shiga gidan wata matane wadda kumaa ta kurma Ihu inda haka yasa barawon tserewa amma aka kamoshi aka kashe. Yace suna Allah wadai da daukar doka a hannu wanda ya zama ruwan dare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (An kama wasu mutane da suka lakadawa Dan Fashi duka har ya mutu) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 22:41:05

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.