Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News An sace basarake tare da mutun 15 a jihar...

An sace basarake tare da mutun 15 a jihar Katsina – Jaridar Mikiya

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

‘Yan Bindiga Sun Sace Basaraken Gargajiya da Wasu mutun 15 A Kauyen Katsina

Wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun sace basarake a daren ranar Litinin tare da wasu mutane 15 da ke karamar hukumar Danmusa a cikin jihar Katsina.

Wani mazaunin kauyen ya shaida wa wakilinmu cewa ‘yan bindigar da yawansu ya kai mamaya kauyen da tsakar daren Litinin kuma suka yi aiki na tsawon sa’o’i bayan haka suka tafi tare da wadanda lamarin ya rutsa da su.

Read more at SOURCE: This post (An sace basarake tare da mutun 15 a jihar Katsina – Jaridar Mikiya) firstly published at jaridarmikiya.com.ng on 2020-12-22 21:54:48

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you