Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Hukumar gasar Premier League ta tabbatar da cewa an yiwa yan wasa da ma’aikatan gasar guda 1,569 gwajin cutar sarkewar numfashi daga ranar 16 ga watan disemba zuwa ranar 20 ga watan disemaban.
Kuma an samu kimanin mutane bakwai dauke da cutar kari yayin da aka samu kari mutun guda akan na makon daya gabata wanda shi mutane shida ne suka kamu. Hukumar ta kara da cewa mutane bakwai da suka kamuda cutar zasu cigaba da killace kansu har na tsawon kwanaki 10.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (An samu karin mutane bakwai dauke da cutar Covid-19 a gasar Premier League) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 08:01:42
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com