Connect with us
Ramadan KAREEM

kiwon lafiya

An tabbatar da mutuwar wasu mutane 19 a Najeriya

Published

on

Annobar Cutar amai da gidawa data barke a jihar Bayelsa ta kashe mutane 19.

 

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar ta tabbatar da cewa, Cutar ta yadu zuwa yankuna kusan 30 a jihar.

 

Kwamishinan Lafiya na jihar, Fabara Newton ya bayyana cewa sun dauki matakin samar da masu bayar da agajin gaggawa na musamman da kuma aikewa da Rigakafi fadin jihar bisa hadin gwiwar WHO.

 

The Bayelsa public is also strongly advised to use safe and clean water for drinking and other purposes as well as maintain good personal and environmental hygiene which are critical to prevent and control the transmission of waterborne diseases such as cholera

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (An tabbatar da mutuwar wasu mutane 19 a Najeriya) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 21:53:00

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.